The post shared on Rariya yesterday is written in Hausa. It seems the man identified as Habu, a resident of Jekadafari, Gombe State fell into a well or he deliberately threw himself into the well. See the post after the cut and please translate to English...



"Matashi Ya Halaka Kansa Ta Hanyar Fadawa Rijiya A Jihar Gombe
Shi da wannan bawan Allah mai suna Habu, mazaunin unguwar Jekadafari a garin Gombe, ya je ya fada cikin wata rijiya da ake wa lakabi da Rijiyan Ba'are ne da kansa, ba tare da wani ya tura shi ba. Lamarin ya auku ne a daren jiya, inda bayan an gano cewa ya fada rijiyar ne sai aka yashe ta aka ciro gawarsa.

Wasu daga cikin mutanen dake yankin da larin ya auku, suna yada jita-jitar cewa wai don an hani shi budurwar da ya ke nema da aure ne ya je ya fada rijiyar. Amma a yayin jin ta bakin daya daga cikin abokansa, ya shaidawa majiyarmu cewa yana da tabin hankali ne"

Diplomaticporch

DiplomaticPorch

Diplomaticporch was started in July 2013 by Shekoni Aremuokin. Aremuokin lives his life in diplomacy. And believes, every story is unique and every story matters. At Diplomaticporch, we have a singular passion- to tell the world your story and to enable your story! Thank you for being a part of our journey.

Post A Comment:

0 comments: